Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA: A kasar Malawi, An Takaita Bikin Rantsar Da Sabon Shugaban Kasar Lazarus Chakwera Saboda Yaduwar Annobar Coronavirus

VOA60 AFIRKA: A kasar Malawi, An Takaita Bikin Rantsar Da Sabon Shugaban Kasar Lazarus Chakwera Saboda Yaduwar Annobar Coronavirus
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:59 0:00

A kasar Malawi, an takaita bikin rantsar da sabon shugaban kasar Lazarus Chakwera a yau litinin, saboda yaduwar annobar coronavirus wadda ta kashe zumudin murnar cin zaben na sa.

XS
SM
MD
LG