Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA:A Najeriya gwamnan Jihar Legas Babajide Sanwo-Olu ya yi kiran azauna lafiya, da wasu sauran labarai

VOA60 AFIRKA:A Najeriya gwamnan Jihar Legas Babajide Sanwo-Olu ya yi kiran azauna lafiya, da wasu sauran labarai
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

VOA60 AFIRKA: A takaitattun labaran Afirka na yau, a Najeriya gwamnan Jihar Legas Babajide Sanwo-Olu ya yi kiran azauna lafiya bayan da sojoji suka yi harbi kan masu zanga-zanga a unguwar Lekki da ke jihar Legas a yammacin Talata, rundunar sojojin ta karyata rahotannin, da wasu sauran labarai.

XS
SM
MD
LG