Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA: Gidan talabijin na Habasha ya nuna sojojin gwamnati na shiga garin Dansha, mazauna garin na murna, da wasu saurari labarai

VOA60 AFIRKA: Gidan talabijin na Habasha ya nuna sojojin gwamnati na shiga garin Dansha, mazauna garin na murna, da wasu saurari labarai
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

VOA60 AFIRKA: : A takaitattun labaran Afirka na yau gidan talabijin na Habasha ya nuna hotunan abinda ya ce sojojin gwamnati ne ke shiga garin Dansha da ke kan iyaka da yankin Tigray, mazauna yankin suna murnar ganin sojojin, da wasu saurari labarai.

XS
SM
MD
LG