Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA: Kwamandan Rundunar Sojin Somaliya Janar Odawa Yusuf Rageh, Ya Tsallake Rijiya Da Baya Daga Wani Harin Kunar Bakin Wake

VOA60 AFIRKA: Kwamandan Rundunar Sojin Somaliya Janar Odawa Yusuf Rageh, Ya Tsallake Rijiya Da Baya Daga Wani Harin Kunar Bakin Wake
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:59 0:00

Kwamandan Rundunar Sojin Somaliya Janar Odawa Yusuf Rageh, ya tsallake rijiya da baya daga wani harin kunar bakin wake da aka kai kan ayarin motocinsa ranar Litinin a Mogadishu.

XS
SM
MD
LG