Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA: Zindi Mandela, Diyyar Shahararren Mai Fafutukar Yaki Da Launin Fata Na Afirka Ta Kudu Nelson ta Mutu A Johannesburg

VOA60 AFIRKA: Zindi Mandela, Diyyar Shahararren Mai Fafutukar Yaki Da Launin Fata Na Afirka Ta Kudu Nelson ta Mutu A Johannesburg
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:59 0:00

A Africa Ta Kudu, Zindi Mandela, yar shekara 59, diyyar shahararren mai fafutukar yaki da launin fata na Afirka ta Kudu Nelson ta mutu a wani asibiti a Johannesburg. Ba’a sanar da sanadiyar mutuwarta ba.

XS
SM
MD
LG