VOA60 Afirka: Shugaban Kasar Eritrean Isias Afwerki Ya Isa Mogadishu Babban Birnin Kasar Somaliya
Somaliya: shugaban kasar Eritrean Isias Afwerki ya isa Mogadishu domin wata tattaunawa da shugaban kasar Somalia Mohamed Abdullahi Mohamed.