Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 DUNIYA: Gwamnatin Kasar Turkiyya Ta Karbi Rukunin Makaman Masu Linzame Na Kariya Kirar S400 Daga Rasha

VOA60 DUNIYA: Gwamnatin Kasar Turkiyya Ta Karbi Rukunin Makaman Masu Linzame Na Kariya Kirar S400 Daga Rasha
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

Gwamnatin kasar Turkiyya ta karbi rukunin makaman masu linzame na kariya kirar S400 a yau juma’a daga kasar Rasha bayanda kasar Amurka ta gargadi Turkiyar akan kada ta karbi makaman ko kuma ta fuskanci horo daga Amurka.

XS
SM
MD
LG