Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 DUNIYA: A Amurka An Yiwa Shugaban Trump Bayani A Kan Zargin Rasha Ta Yiwa Taliban Alkawarin Dukiya Idan Ta Kashe Sojojin Amurka

VOA60 DUNIYA: A Amurka An Yiwa Shugaban Trump Bayani A Kan Zargin Rasha Ta Yiwa Taliban Alkawarin Dukiya Idan Ta Kashe Sojojin Amurka
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

A Amurka kuma an yiwa shugaban Trump bayani a 2019 a kan zargin Rasha ta yiwa Taliban alkawarin dukiya idan ta kashe sojojin Amurka, a cewar kafafen labarai uku a yau Talata. Trump ya musunta cewa ba a mai bayani ba.

XS
SM
MD
LG