Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA: Shugaban Faransa Emmanuel Macron Ya Ce Faransa Da Kawayenta Yankin Sahel Sun Yi Nasarar Karbe Iko A Hannun ‘Yan Ta’adda

VOA60 AFIRKA: Shugaban Faransa Emmanuel Macron Ya Ce Faransa Da Kawayenta Yankin Sahel Sun Yi Nasarar Karbe Iko A Hannun ‘Yan Ta’adda
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:59 0:00

Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya ce Faransa da kawayenta a yankin Sahel sun yi nasarar karbe iko a hannun kungiyoyin ‘yan ta’adda cikin watanni shida da suka gabata a wani muhimmin yanki tsakanin Mali, Burkina Faso da Nijar.

XS
SM
MD
LG