Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 DUNIYA: A India Asibitocin New Delhi na fuskantar kalubale bayan watanni shida ana samun karuwar cutar COVID-19

VOA60 DUNIYA: A India Asibitocin New Delhi na fuskantar kalubale bayan watanni shida ana samun karuwar cutar COVID-19
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

A India: Asibitocin New Delhi na fuskantar kalubale bayan watanni shida ana samun karuwar cutar COVID-19, yayin da adadin mutanen da suka kamu da cutar a kasar ya haura miliyan 4.2, inda ta shiga gaban Brazil a matsayin ta biyu da ta fi yawan masu cutar a duniya.

XS
SM
MD
LG