Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 DUNIYA: Ma'aikatar tsaron Armenia ta fitar da wani bidiyo ta na ikirarin nuna wadanda suka mutu a sojojin Azerbaijan, da wasu labarai

VOA60 DUNIYA: Ma'aikatar tsaron Armenia ta fitar da wani bidiyo ta na ikirarin nuna wadanda suka mutu a sojojin Azerbaijan, da wasu labarai
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

VOA60 DUNIYA: A takaitattun labaran duniya na yau ma'aikatar tsaron Armenia ta fitar da wani bidiyo ta na ikirarin nuna wadanda suka mutu ko suka raunata da ta ce sojojin Azerbaijan ne da suka shirya kai mata hari, da wasu sauran labarai.

XS
SM
MD
LG