Accessibility links

VOA60 DUNIYA: FRANCE An Yanke Hukuncin Dauri A Kurkuku Ma Wasu Mutane 12


An yanke hukuncin dauri a kurkuku ma wasu mutane 12 'yan kungiyar masu ikirarin jihadi mazunin Faransa, bayan da aka cusa masu tsatsauran ra'ayi a wani masallaci a wata unguwa a Paris, mai suna Villiers-sur-Marne.

XS
SM
MD
LG