Accessibility links

VOA60 DUNIYA: BANGLADESH An Kashe Wani Dalibin Shari'a a Kasar Bangladesh, Afrilu 08, 2016


An kashe wani dalibi shari'a a kasar Bangladesh bayan da ya yi rubutun sukar kishin Islam a shafin Facebook, abinda ya janyo zanga zanga a Dhaka, babban birnin kasar.

XS
SM
MD
LG