Accessibility links

VOA60 DUNIYA: SPAIN Yan Majalissar Spain Sun Yi Muhawara Akan Shawarar Firayin Ministan Wuccin Gadin Kasar, Afrilu 06, 2016


Yan majalissar Spain sun yi muhawara akan shawarar firaministan wuccin gadin kasar ta goyon bayan yarjejeniyar tarayyar Turai ta hana 'yan gudun hijira isa Girka.

XS
SM
MD
LG