Accessibility links

VOA60 AFIRKA: CAR Jamhuriyar Tsakiyar Afrika da MINUSCA Sun Bayyana Tsauraran Matakan Tsaro a Rikicin Bangui Da Ya Halaka Mutane Uku


Jami’an gwamnatin Jamhuriyar Tsakiyar Afrika da dakarun rundunar hadin gwiwar Majalisar Dinkin Duniya ta MINUSCA, sun bayyana tsauraran matakan tsaro a rikicin Bangui da ya halaka mutane uku.

XS
SM
MD
LG