Accessibility links

VOA60 DUNIYA: AMERICA Shugaban Kasar Amurka Barack Obama ya tauttauna da shugabanin yankin kasashen AsiyaFabrairu 16, 2016


Amurka: Shugaban kasar Amurka Barack Obama ya tauttauna da shugabanin yankin kasashen Asiya a California kan harkokin kasuwanci da rikicin yankin tekun kudancin China.

XS
SM
MD
LG