Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Wadanda Harin Bom Din Makarantar Malaman Tsafta Ya Shafa a Asibitin Murtala dake Kano, Yuni 24, 2014

A kalla mutane 8 ne suke rasa rayukansu, kuma 20 suka jakkata a mummunan fashewar da ta auku a kusa da kofar Makarantar, wani waje inda dalibai ke sayan abinci. Har yanzu ba’a da tabbacin ko Boko Haram ne keda alhakin fashewar.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG