Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Wani Kirista 'Kabilar Igbo Ya Baiwa Makwabtansa Gudumawar Butocin Salla


Wani Kirista 'Kabilar Igbo Ya Baiwa Makwabtansa Gudumawar Butocin Salla
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:56 0:00

A lokacin da alaka ta fahimta tsakanin mabiya addinai a Najeriya ke kara tabarbarewa, wani bawan Allah kirista dan Kabilar Igbo ya kai gudummawar butoci ga makwabtan sa musulmi domin su samu saukin yin ibada a wata mai Alfarma na Ramadan.

XS
SM
MD
LG