Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Wasu Daga Cikin 'Yan Boko Haram Da Suka Sace 'Yan Matan Chibok Sun Shiga Hanu

Mayaka da kwamandojin kungiyar Boko Haram da rundunar 'yan sandan Najeriya ta kama.

Rundunar 'yan sandan Najeriya ta yi nasarar cafke wasu kwamandojin Boko Haram da suka sace 'yan matan Chibok

Taron manema labarai akan wasu kwamandoji da mayakan kugiyar Boko Haram da aka yi zagaye da su, waddanda ake zargin cewa su suka sace kuma suka yi garkuwa da yan matan makarantar kwana ta Chibok dake jihar Borno, tare da kashe mutane da kai hare haren bama bamai a wurare dabam dabam.

Rundunar 'yan sandan Najeriya ta kama wasu mayaka da kwamandojin kungiyar Boko Haram, ciki har da wadanda suka tabbatar da cewa sun taimaka wajen sace 'yan matan Chibok daga makarantarsu.

Mayaka da kwamandojin kungiyar Boko Haram da rundunar 'yan sandan Najeriya ta kama.
Mayaka da kwamandojin kungiyar Boko Haram da rundunar 'yan sandan Najeriya ta kama.

Wasu makamai da aka kwace daga mayakan kungiyar Boko Haram.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG