Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Waye Zai Maye Gurbin Jose Mourinho?

Waye Zai Maye Gurbin Jose Mourinho?
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:36 0:00

Kocin RB Leipzig Julian Nagelmann shi ne a gaba-gaba cikin wadanda ake tunanin za su maye gurbin Jose Mourinho a kungiyar Tottenham Hotspur – a cewar marubatan kasar Ingila.

Kocin RB Leipzig Julian Nagelmann shi ne a gaba-gaba cikin wadanda ake tunanin za su maye gurbin Jose Mourinho a kungiyar Tottenham Hotspur – a cewar marubatan kasar Ingila.

Ko da yake, ana kuma alakanta kocin na Jamus da zuwa kungiyar Bayern Munich.

Mutum na biyu shi ne, kocin Leicester City na yanzu, wato Brendan Rodgers.

Karin bayani akan: Jose Mourinho, Leicester City, Tottenham Hotspur, Bayern Munich, da Premier League.

XS
SM
MD
LG