Yayin da Mali ke kan gaba da ci daya mai ban haushi, alkalin wasan Janny Sikazwe dan kasar Zambia ya hura karshen wasan a karon farko a minti na 85.
Yadda Alkalin Wasan Mali Da Tunisia Ya Kawo Karshen Wasan Sau Biyu Bisa Kuskure
Labarai masu alaka
Zangon shirye-shirye
-
Satumba 23, 2023
Yi Wa Shugabanni Addu’a Shi Ne Zai Hana Su Lalacewa - Gawuna
-
Agusta 03, 2023
Zanga-zangar Lumana Ta Kungiyar NLC a Abuja