Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Yadda ‘Yan Kabilar Ashanti Ke Binne Gawa Da Kudin Guzuri


Yadda ‘Yan Kabilar Ashanti Ke Binne Gawa Da Kudin Guzuri
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:46 0:00

‘Yan Kabilar Ashanti a Ghana su na yin hidima sosai wajen binne gawar ‘yan uwansu da suka mutu. Sannan was una binne gawa da kudi domin yin guzuri idan gawar na bukatar siyan wani abu akan hanya.

XS
SM
MD
LG