Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

'Yan Boko Haram Sun Kai Sabon Hari a Madagali


Mutane da dama sun rasa rayukkansu a cikin wani sabon farmaki da wasu mahara da ake jin 'yan Boko Haram ne suka kai a garin Madagali.

Article: Rahotanni daga jihar Adamawa, arewa maso gabashin Najeriya, na cewa wasu yan bindiga da ake kyautata zaton cewa 'yan Boko Haram ne sun yiwa sojoji kwantar bauna,a yankin Izige ,dake kan iyakan jihar Adamawa da Borno. Yanzu haka,dai al’ummomin karamar hukumar Madagali,sun kauracewa gidajensu, bayan hare-haren da yan bindiga suke kaiwa cikin kwanakin nan. Wakilinmu Ibrahim Abdul'aziz ya aiko mana wannan rahoto.

please wait

No media source currently available

0:00 0:02:53 0:00
Shiga Kai Tsaye
XS
SM
MD
LG