Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

'YAN KASA DA HUKUMA: Abubuwan Da Ya Kamata Sabbin Shugabannin Da Za’a Rantsar A Najeriya Su Fi Maida Hankali A Kai- Mayu 09, 2023


Mahmud Kwari
Mahmud Kwari

Shirin 'Yan Kasa Da Hukuma na wannan makon na dauke da tanbihi ne daga masu fashin baki game da ababubuwan da ya kamata sabbin shugabannin da za’a rantsar a Najeriya su baiwa fifiko.

Saurari shirin cikin sauti:

'YAN KASA DA HUKUMA: Abubuwan Da Sabbin Shugabannin Da Za’a Rantsar A Najeriya Ya Kamata Su Fi Maida Hankali A Kai.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:12 0:00

XS
SM
MD
LG