WASHINGTON, DC —
Shirin 'Yan kasa da hukuma na wannan makon ya waiwayi batun da aka tabo a lokutan baya kan kwangilar gyaran babban asibitin da ke Yola, jihar Adamawa da aka yi watsi na lokaci mai tsawo kafin hankali ya koma kanshi bayan haska fitila kan wannan batu da wannan shirin ya yi.
Saurari cikakken shirin:
-
Grace Alheri Abdu
Grace Alheri Abdu babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.