Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

YAN KASA DA HUKUMA: Yadda :Kalubalen Tsaro Ya Shafi Mata A Jihar Borno - Mayu, 25, 2021


Mahmud Kwari

Yau shirin ‘yan kasa da hukuma na Maidugurin jihar Borno ne a arewa maso gabashin Najeriya domin jin yadda mata ke bibiyar hakkokin su a wurin mahukuntan Najeriya kusan shekaru 10 da suka shude bayan da sojojin kasar suka yi awon gaba da ‘yayan su da mazajen su bisa zargin alaka da ayyukan tarzoma na Boko Haram.

Saurari cikakken shirin a sauti:

please wait

No media source currently available

0:00 0:10:05 0:00


Dubi ra’ayoyi

XS
SM
MD
LG