Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

'YAN KASA DA HUKUMA: Kiraye Kirayen 'Yan Najeriya Kan Neman Gwamnati Ta Maido Da Tallafin Man Fetur - Satumba 19, 2023


Mahmud Ibrahim Kwari
Mahmud Ibrahim Kwari

A wannan makon, shirin 'Yan Kasa Da Hukuma zai yi tsokaci ne a kan muradun ‘yan Najeriya na neman gwamnatin kasar ta dawo da tallafin albarkatun mai da ta cire watanni hudu da suka gabata.

Saurari shirin cikin sauti:

YAN KASA DA HUKUMA: Kiraye Kirayen 'Yan Najeriya Kan Neman Gwamnati Ta Maido Da Tallafin Man Fetur.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:08 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG