Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

YAN KASA DA HUKUMA: Korafe-Korafen Kananan Hukomin Kano Da Jigawa - Nowamba 02, 2021


Mahmud Kwari
Mahmud Kwari

Al’umar kananan hukumomin Gaya, Ajingi, Jahun da Kafin-Hausa dake jihohin Kano da Jigawa a yankin arewa maso yammacin Najeriya suna korafi akan tafiyar Hawainiya da aikin sake gina hanyar mota data ratsa wadannan yankuna wadda gwamnatin tarayyar Najeriya kusan shekara da rabi baya.

Saurari cikakken shirin:

YAN KASA DA HUKUMA: Korafe-Korafen Kananan Hukomin Kano Da Jigawa - Nowamba 02, 2021
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:04 0:00


XS
SM
MD
LG