Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

'YAN KASA DA HUKUMA: Makomar 'Ya’yan Da Suka Rasa Rayukansu Sanadiyyar Tarzoma ENDSARS A Shekarar 2020, Afrilu 12, 2022


Mahmud Kwari
Mahmud Kwari

A cikin shirin na wannan makon shirin ya leka Jihar Taraba a Arewa maso gabashin Najeriya, domin jin halin da mutanen da tarzomar ENDSARS ta rutsa da su a shakara 2020. Za kuma mu ji yanayi ko makomar 'yayan da suka rasa rayukan su sanadiyyar wannan tarzoma ta ENDSARS, kana mu ji abin da lauyoyi da 'yan gwagwarmaya ke fadi dangane da batun.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

Makomar 'Ya’yan Da Suka Rasa Rayukansu Sanadiyyar Tarzoma ENDSARS A Shekarar 2020, Afrilu 12, 2022
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:07 0:00

XS
SM
MD
LG