Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

‘YAN KASA DA HUKUMA:  Makomar 'Yan Kasuwa Na Asali Dake Hada-Hada A Kasuwar Taminus Ta Jos , Afrilu 26, 2022


Mahmud Kwari

A cikin shirin na wannan makon mun haska fitila ne akan makomar 'yan kasuwa na asali dake hada hada a katamfariyar kasuwannan ta Jos a Jihar Plateau, wato Jos Terminus Market tun kafin tarzomar fadan addini da kabilanci ta yi sanadiyyar konewar ta kurmus, fiye da shekaru 20 da suka gabata.

Yanzu haka dai gwamnatin jihar Filato da hadin gwiwa da bankin musulinci na Ja'iz sun himmatu wajen sake gina kasuwar, inda za'a samar da shaguna sama da dubu hudu.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

‘YAN KASA DA HUKUMA: Makomar 'Yan Kasuwa Na Asali Dake Hada-Hada A Kasuwar Jos Terminal Market, Afrilu 26, 2022
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:56 0:00

XS
SM
MD
LG