Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

'YAN KASA DA HUKUMA: Yadda Za'a Kulla Alakar Da Ta Dace Tsakanin ‘Yan siyasa Da Al’umar Gari, Nuwamba 08, 2022


Mahmud Kwari
Mahmud Kwari

A lokuta da dama, rashin irin wannan alaka kan sa a rika tauyewa talakawa hakkokinsu kamar yadda bincike ya nuna.

Shirin 'Yan Kasa Da Hukuma na wannan makon na dauke da tsokaci akan yadda za'a kullla alakar da ta dace tsakanin ‘yan siyasa da al’umar gari a yayin neman kuri’a domin kaucewa yanayin rashin cika alkawari, wadda ke haifar da tauyewar hakkokin Jama’a bayan an kafa gwamnati a matakai daban daban.

'YAN KASA DA HUKUMA: Yadda za'a kulla alakar da ta dace tsakanin ‘yan siyasa da al’umar gari - 10'25
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:56 0:00

XS
SM
MD
LG