Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

‘YAN KASA DA HUKUMA:  Nazari Kan Asarar Da Ambaliayr Ruwa Ta Haddasa A Jihar Jigawa, Satumba, 20, 2022


Mahmud Kwari
Mahmud Kwari

A cikin shirin na wannan makon magidanta, manoma da sauran talakawa a Jihar Jigawa ta arewa maso yammacin Najeriya na ci gaba da bayyana damuwa kan irin asarar da ambaliyar ruwa ke janyo musu a bana.

JIGAWA, NIGERIA - A don haka ne suka mika kokon bara na neman agaji da tallafi daga hukumomi da kungiyoyin agaji na ciki da wajen Najeriya.

Saurari cikakken shirin:

‘YAN KASA DA HUKUMA: Nazari Akan Asarar Da Ambaliayr Ruwa Ta Yi A Jihar Jigawa, Satumba, 20, 2022.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:13 0:00

XS
SM
MD
LG