Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

'Yan sanda sun ce akalla mutane 5 sun mutu, bayan da wani dan kunar bakin wake ya tarwatsa kansa a Mogadishu babban birnin Somaliya

'Yan sanda sun ce akalla mutane 5 sun mutu, bayan da wani dan kunar bakin wake ya tarwatsa kansa a Mogadishu babban birnin Somaliya
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:37 0:00

'Yan sanda sun ce akalla mutane biyar sun mutu sannan takwas sun ji rauni a ranar Talata, 17 ga Nuwamba, bayan da wani dan kunar bakin wake ya tarwatsa kansa a cikin wani gidan cin abinci kusa da wani ofishin' yan sanda a Mogadishu babban birnin Somaliya.

XS
SM
MD
LG