Accessibility links

'Yan Sandan Jihar Bauchi sun Binciki Wata Mota Dauke da Akwatunan Zabe

  • Jummai Ali

'Yan sandan da akwatunan zabe. (File Photo)

Hukumar 'yan sandan jihar Bauchi ta tsare wata mota dake jigilar akwatunan zabe.

Hukumar 'yan sandan jihar Bauchi ta binciki wata babar mota dake jigilar akwatunan zabe.

Wannan babar motar ta taso ne daga birnin Ikko akan hanyarta ta zuwa birnin Gombe arewa maso gabashin Najeriya. Kakakin rundunar yan sandan jihar Bauchi DSC Haruna Mohammed yayi karin haske.

XS
SM
MD
LG