Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

YANAYI DA MUHALLI: Illar Bugun Jini A Rayuwar Dan Adam, Mayu 06, 2022


Aisha Muazu

Karuwar al'umma na bukatar kara yawan ayyukan noma domin samun wadataccen abinci, amma ko yawaita shuka akan kasar noma yana haifar da wannan sakamako? Ina kuma batun cutar bugun jini ko kuma heat stroke, wacce illa take yiwa jikin dan Adam?

Inda shirin ya maida hankali ke nan wannan makon.

Saurari cikakken shirin:

Illar Bugun Jini A Rayuwar Dan Adam-6:00"
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:17 0:00

XS
SM
MD
LG