Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

YANAYI DA MUHALLI: Illar Girki Da Makamashi Mai Fidda Gurbataccen Hayaki-Agusta, 05, 2022


Aisha Muazu
Aisha Muazu
Masana suna cigaba da bayyana illar amfani da itace ko wani abu makamancin shi mai fidda gurbataccen hayaki, amma sanin cewar wasu mata sun rungumi amfani da roba a matsayin makamashin girki ba karamin koma baya bane wajen yaki da gurbacewar Muhalli, matsalar dumamar yanayi da ma lafiyar al'umma.
Saurari cikakken shirin cikin sauti:
YANAYI DA MUHALLI: Illar Girki Da Makamashi Mai
Fidda Gurbataccen Hayaki
please wait

No media source currently available

0:00 0:07:28 0:00

XS
SM
MD
LG