Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

YANAYI DA MUHALLI: Tasirin Kaddamar Da Sabon Kamfanin Mai Na NNPC - Yuli, 22, 2022


Aisha Muazu
Aisha Muazu

A wannan makon shirin ya tattauna a kan kaddamar da sabon kamfanin mai na NNPC .Wata dama da zata bude kofar tabbatar da tsaftatacen makamashi musamman bisa la'akarin da alkawarin da Najeriya tayi na tabbatar da an rage gurbattaciyar iska a cikin muhallin zuwa kashi %5 cikin dari daga shekara ta 2030 zuwa 2060.

Domin sauraron cikakken shirin sautin, a latsa nan:

Tasirin Kaddamar Da Sabon Kamfanin Mai Na NNPC -6:00"
please wait

No media source currently available

0:00 0:07:00 0:00

XS
SM
MD
LG