Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

YANAYI DA MUHALLI: Mimmancin Amfani Da Makamashin Girki Mai Tsabta -Yuli, 29, 2022


Aisha Mu'azu
Aisha Mu'azu

Yin amfani da makamashin giki mai tsafta yana da mahimmanci wajen kiyaye lafiyar mai girki, to sai dai rashin karfin aljihu ya sa wasu mata suna amfani da roba wajen girki, abinda masana suka bayyana cewa yafi itace hatsari domin irin hayakin da yake fitarwa yayin da ake kona shi.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

YANAYI DA MUHALLI: Mimmancin Amfani Da Makamashin Girki Mai Tsabta
please wait

No media source currently available

0:00 0:07:23 0:00

XS
SM
MD
LG