Kowace Ranar 1 Ga Watan Disamba Rana Ce Da Hukumar Lafiya Ta Duniya (WHO) Ta Tsayar Domin Tunawa Da Masu Cutar Kanjamau A Fadin Duniya, Disamba 1, 2015.
Yau Ce Ranar Tunawa Da Masu Cutar Kanjamau Ta Duniya
Kowace Ranar 1 Ga Watan Disamba Rana Ce Da Hukumar Lafiya Ta Duniya Ta Tsayar Domin Tunawa Da Masu Cutar Kanjamau A Fadin Duniya, Disamba 1, 2015.
![Dalibai A Indonesiya Sun Kunna Kyandura Lokacin Addu'oin Tunawa Da Wadanda Suka Kamu Da Cutar Kanjamau, Disamba 1, 2015. ](https://gdb.voanews.com/b3b79fa5-8abf-43cb-91b8-e8f713dcfc34_cx11_cy13_cw82_w1024_q10_r1_s.jpg)
1
Dalibai A Indonesiya Sun Kunna Kyandura Lokacin Addu'oin Tunawa Da Wadanda Suka Kamu Da Cutar Kanjamau, Disamba 1, 2015.
![Wata Mata Da Yara Na Kunna Kyandura Domin Tunawa Da Ranar Kanjamau Ta Duniya A Kasar Nepal. Disamba 1, 2015. ](https://gdb.voanews.com/fa26269d-ae73-4059-a424-32a2bff7f5fc_cx0_cy4_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
2
Wata Mata Da Yara Na Kunna Kyandura Domin Tunawa Da Ranar Kanjamau Ta Duniya A Kasar Nepal. Disamba 1, 2015.
![Chandigarh, India, Disamba 1, 2015.](https://gdb.voanews.com/0c4964fd-0fc8-4a69-b58f-c91a7d5ad2cc_cx0_cy12_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
3
Chandigarh, India, Disamba 1, 2015.
![Tambarin Da ke Nuna Cutar Kamjamau A Korea Ta Kudu. Disamba 1, 2015. ](https://gdb.voanews.com/4017cd7b-4867-44a5-a7bc-3cbe2657b893_cx0_cy8_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
4
Tambarin Da ke Nuna Cutar Kamjamau A Korea Ta Kudu. Disamba 1, 2015.