Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ZABEN2015: Manyan 'Yan Takarar Jam'iyyun PDP da APC sun Kara Kulla Wata Yarjejeniya, Maris 26, 2015

A yau ne akayi wata ganawa a babban birnin tarayya Abuja a karkashin kwamitin wanzar da zaman lafiya a lokacin siyasa a karkashin jagorancin shugaba Abdulsalami Abubakar, inda shugaba Goodluck Jonathan da Janar Mohammdu Buhari suka kara kulla wata yarjejeniyar zaman lafiya lokacin zabe.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG