Accessibility links

VOA60 AFIRKA: DRC CONGO An Sake Zaben Shugaban Jamhuriyar Congo, Denis Sassou Nguesso, Maris 24, 2016


An sake zaben shugaban Jamhuriyar Congo, Denis Sassou Nguesso a wa’adi na uku, wanda hakan ya kara tsawon zamansa na shekaru 32 akan mulki.

XS
SM
MD
LG