Accessibility links

VOA60 DUNIYA: BELGIUM Mutane 34 Sun Mutu A Brussels, Maris 22, 2016


Wasu hare-hare da aka kai a filin tashin jiragen birnin Brussels da tashar jirgin karkashin kasa sun halaka akalla mutane 34 kana suka raunata waso fiye da 170.

XS
SM
MD
LG