Accessibility links

VOA60 AFIRKA: NIGERIA Mata ‘Yan Kunar Bakin Wake Sunyi Shigar Maza Sun Saje Da Masallata, Maris 17, 2016


Bom din wanda wasu ‘yan kunar bakin wake mata suka tada sunyi shigar maza ne suka saje da masallata, alokacin da daya daga cikin ‘yar kunar bakin waken ta shiga Masallaci da tada bom din dake jikinta.

XS
SM
MD
LG