Accessibility links

VOA60 DUNIYA: CUBA Shugaba Barak Obama Ya Isa Birnin Havana, Maris 21, 2016


Shugaba Barack Obama ya isa birnin Havana a zaman shugaban Amurka na farko dake kan karagar mulki da ya kai ziyara cikin shekaru 88, abinda ya rufe babin kiyayyar da ta wakana tsakanin kasashen biyu tun daga zamanin yakin akida.

XS
SM
MD
LG