JOS, NIGERIA —
A shirin Zamantakewa na wannan makon mun tattauna ne kan matakan da al’ummar Fulani da ke bin addinin Kirista ke daukawa don wanzar da fahintar juna tsakaninsu da wasu al'ummomi da kuma fadakarwa kan zaman lafiya.
A makon jiya ne al’ummar Fulani da ke bin addinin Kirista su ka kaddamar da littlafi na wakoki a harshen Fulfulde, kuma su ka ce su na ganin ya kamata su rika samfani da harshensu a duk lokacin da su ke taro, a maimakon amfani da harsunan turanci ko Hausa.
Saurari cikakken shirin da Zainab Babaji ta gabatar:
Dandalin Mu Tattauna