Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ZAUREN VOA: Batun Yadda Tinubu Ya Nada Mata 9 Cikin Ministocinsa, Kashi Na 2 - Satumba 10, 2023


Medina Dauda
Medina Dauda

Wannan cigaban hirar da mata suka yi ne kan mukaman Ministoci 9 da Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya ba su.

Duk da cewa tsohon Shugaban Kasa Goodluck Jonathan ya taba ba su mukamai 13, wannan shi ne karo na biyu da za su samu mata 9 wanda shi ne kashi 18% cikin 100. Mata ba su nuna jin dadi sosai ba, saboda sunce Shugaba Tinubu yayi alkawarin ba su kashi 35% cikin dari na mukaman Ministoci.

A yanzu za a cigaba da tattaunawa.

A yi sauraro lafiya:

ZAUREN VOA
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:14:14 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG