DUNIYAR AMURKA: Guguwar Idalia Da Abin Da Amurka Ta Ce Kan Juyin Mulkin Gabon, 01 Satumba, 2023

Mahmud Lalo

Bayanai sun yi nuni da cewa akalla mutum uku sun rasa rayukansu a jihohin yayin da kusan mutum dubu 500 suke zaune babu wutar lantarki.

Shirin Duniyar Amurka na wannan mako ya yi nazari ne kan mummunar guguwar Idalia da ta ratsa jihar Florida ta kuma fada kan jihar North Carolina a tsakanin Laraba zuwa ranar Alhamis.

A yi sauraro lafiya.

Your browser doesn’t support HTML5

DUNIYAR AMURKA: Guguwar Idalia Da Abin Da Amurka Ta Ce Kan Juyin Mulkin Gabon - 6'00"