Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DUNIYAR AMURKA: Ziyarar Jakadar Amurka Victoria Nuland A Nijar Kan Juyin Mulkin Sojoji, 11 Agusta, 2023


Mahmud Lalo
Mahmud Lalo

“Ziyarar ta kunshi fitowa karara mu fada musu cewa matakin da suka dauka zai shafi alakarmu da taimakon da muke ba su ta fuskar tattalin arziki, wanda ba mu da zabi illa mu janye su bisa tsarin doka, idan har ba a maido da tsarin dimokradiyya ba.” In ji Nuland.

Shirin Duniyar Amurka na wannan mako zai duba ziyarar da Mukaddashiyar Mataimakin sakataren harkokin wajen Amurka Victori Nuland ta kai Jamhuriyar Nijar, a yunkurin da Amurka ke yi na ganin ta shawo kan rikicin shugabancin da ya biyo juyin mulki da sojoji suka yi.

DUNIYAR AMURKA: Ziyarar Jakadar Amurka Victoria Nuland A Nijar Kan Juyin Mulkin Sojoji - 6'00" mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:33 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG