A BARI YA HUCE: Batun Juyin Mulkin A Jamhuriyar Nijar - Agusta 5, 2023

Baba Yakubu Makeri da Grace Alheri Abdu

Shirin A Bari Ya Huce na wannan makon ya maida hankali ne kan hambarar da gwamnatin shugaba Mohammed Bazoum da sojojin Nijar su ka yi.

Saurari shirin a sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

A BARI YA HUCE 08-05-2023.m4a