A BARI YA HUCE: Labarin Saurayi Da Budurwa Mai Tuki-Satumba, 18, 2021

Alheri Grace Abdu

A wannan shirin mun bada labarin wani saurayi da yaje hira a wajen budurwarsa ya yi ta magana ta yi watsi da shi. Bayan ya jima yana magana tana kin amsawa sai ya tambaye ta ko ta iya "tuki" da jin haka ta yi tsammani yana shirin sai mata mota ne, sai ta tambaye shi irin motar da yake shirin saya, shi kuwa ashe tambayarta yake ko ta iya tuka tuwo domin wai an bashi kyautar buhun masara.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

A Bari Ya Huce: Labarin Saurayi da Budurwa Mai Tuki-24: 00"